Tashin kudancin kaduna tare da Zakaria Dauke, Zakaran talakawa na 2027.
Mu ne Matasa ‘Yan Kudancin Kaduna Masu Dauke da Fitila (SKYTB) – Masu Haska Hanya. Masu Jagorantar Sauyi. A yau, muna ci gaba da daga murya cikin hadin kai da alfahari, domin nuna cikakken goyon bayanmu ga wani mutum mai hangen nesa, gaskiya, jaruntaka da aiki—Zakaria Dauke, wanda aka fi sani da kiransa Fari Doki […]
Tashin kudancin kaduna tare da Zakaria Dauke, Zakaran talakawa na 2027. Read More »



